Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 16:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke ta farin ciki, sai suka ce, “A kawo Samson ya yi mana wasa.” Sai suka kawo Samson daga kurkuku, ya kuwa yi wasa a gabansu. Suka sa ya tsaya a tsakanin ginshiĆ™ai.

Karanta cikakken babi L. Mah 16

gani L. Mah 16:25 a cikin mahallin