Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Delila ta ce masa, “Ƙaƙa za ka ce kana ƙaunata, alhali kuwa ba na a zuciyarka? Sau uku ke nan ka maishe ni shashasha, ba ka faɗa mini inda ƙarfin nan naka yake ba.”

Karanta cikakken babi L. Mah 16

gani L. Mah 16:15 a cikin mahallin