Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan 'yan kwanaki sai ya koma don ya auro ta. Ya ratse don ya duba gawar zakin da ya kashe, sai ya tarar da cincirindon ƙudan zuma, da kuma zuma a cikin gawar zakin, ya yi mamaki.

Karanta cikakken babi L. Mah 14

gani L. Mah 14:8 a cikin mahallin