Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko a kansa da iko, sai ya yaga zakin da hannu, kamar yadda akan yayyage ɗan akuya. Amma bai faɗa wa iyayensa abin da ya yi ba.

Karanta cikakken babi L. Mah 14

gani L. Mah 14:6 a cikin mahallin