Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta kuwa yi ta yi masa kuka har rana ta bakwai ta ƙarewar bikinsu. Amma a rana ta bakwai, ya faɗa mata amsar saboda yawan fitinarta. Ita kuwa ta faɗa wa mutanenta amsar ka-cici-ka-cicin.

Karanta cikakken babi L. Mah 14

gani L. Mah 14:17 a cikin mahallin