Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta huɗu suka ce wa matar Samson, “Ki rarrashi mijinki ya gaya mana amsar ka-cici-ka-cicin, idan kuwa kin ƙi, to, za mu ƙone ki da gidan mahaifinki da wuta. Kun gayyace mu don ku tsiyata mu ne?”

Karanta cikakken babi L. Mah 14

gani L. Mah 14:15 a cikin mahallin