Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 13:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ji roƙon Manowa, ya sāke aiko da mala'ikansa wurin matar, sa'ad da take a saura, mijinta kuwa ba ya tare da ita.

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:9 a cikin mahallin