Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga mala'ikan Ubangiji ya bayyana gare ta, ya ce mata, “Ga shi, ke bakarariya ce, ba ki haihuwa, amma yanzu za ki yi ciki, za ki kuwa haifi ɗa.

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:3 a cikin mahallin