Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma matarsa ta ce masa, “Da Ubangiji yana so ya kashe mu, ai, da bai karɓi hadayar ƙonawa da hadayar gārinmu ba, da kuma bai nuna mana, ko ya faɗa mana waɗannan abubuwa ba.”

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:23 a cikin mahallin