Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manowa fa ya tashi ya tafi tare da ita. Da ya zo wurin mutumin, sai ya tambaye shi, “Kai ne mutumin da ya yi magana da macen nan?”Sai ya amsa ya ce, “Ni ne.”

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:11 a cikin mahallin