Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Ifraimu suka yi gangami suka haye zuwa Zafon da shirin yaƙi. Suka ce wa Yefta, “Me ya sa ka haye zuwa yaƙi da Ammonawa, amma ba ka kira mu mu tafi tare da kai ba? To, yanzu za mu ƙone ka da gidanka.”

Karanta cikakken babi L. Mah 12

gani L. Mah 12:1 a cikin mahallin