Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dattawan Gileyad suka amsa masa, “Abin da ya sa muka zo wurinka yanzu, shi ne domin ka tafi tare da mu ne mu yi yaƙi da Ammonawa, ka kuma zama shugaban dukan jama'ar Gileyad.”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:8 a cikin mahallin