Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 11:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yefta ya koma gidansa a Mizfa, sai ga 'yarsa, tilo ta fito da kiɗa da rawa don ta tarye shi. Ita ce kaɗai 'yarsa, banda ita ba shi da ɗa ko 'ya.

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:34 a cikin mahallin