Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Sihon bai amince wa Isra'ilawa su bi ta ƙasarsa, su wuce ba. Ya kuwa tattara mutanensa, ya kafa sansaninsa a Yahaza, ya yi yaƙi da Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:20 a cikin mahallin