Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar Gileyad ta haifa masa 'ya'ya maza. Sa'ad da suka yi girma, sai suka kori Yefta, suka ce masa, “Ba za ka ci gādo a gidan mahaifinmu ba, gama kai ɗan wata mace ne.”

Karanta cikakken babi L. Mah 11

gani L. Mah 11:2 a cikin mahallin