Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa suka sāke yi wa Ubangiji zunubi. Suka yi sujada ga Ba'al da Ashtarot, allolin Suriyawa, da na Sidon, da na Mowab, da na Ammonawa, da na Filistiyawa. Suka bar bin Ubangiji, suka daina yi masa sujada.

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:6 a cikin mahallin