Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da 'ya'ya maza guda talatin, waɗanda suke hawan jakai talatin. Suna kuma da birane talatin a ƙasar Gileyad, waɗanda har yanzu ake kira biranen alfarwai. Ana kiran biranen Hawwot-Yayir, wato na Yayir.

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:4 a cikin mahallin