Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan mutuwar Abimelek, sai Tola, ɗan Fuwa, ɗan Dodo, daga kabilar Issaka ya tashi don ya ceci Isra'ilawa. Ya zauna a Shamir, a ƙasar tuddai ta Ifraimu.

Karanta cikakken babi L. Mah 10

gani L. Mah 10:1 a cikin mahallin