Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahuza kuwa ya ce wa Saminu ɗan'uwansa, “Ka zo tare da ni a wurin da aka ba ni rabon gādona don mu yaƙi Kan'aniyawa, ni kuma zan tafi tare da kai a wurin da aka ba ka rabon gādonka.” Saminu ya tafi tare da shi.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:3 a cikin mahallin