Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai waɗansu mutane da suka ƙazantu ta wurin taɓa gawar wani mutum,don haka ba su iya kiyaye Idin Ƙetarewar a ranar ba. Sai suka zo wurin Musa da Haruna a ranar,

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:6 a cikin mahallin