Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutumin da yake da tsarki, bai kuma yi tafiya ba, ya kuwa ƙi kiyaye Idin Ƙetarewa, sai a raba wannan mutum da jama'arsa, gama bai miƙa hadayar Ubangiji a ƙayyadadden lokacin yinta ba. Wannan mutum zai ɗauki alhakin zunubinsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:13 a cikin mahallin