Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kiyaye shi da maraice a watan biyu yana da kwana goma sha huɗu. Za su ci shi da abinci marar yisti da ganyaye masu ɗaci.

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:11 a cikin mahallin