Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A dukan kwanakin wa'adinsa na keɓewa, kada aska ta taɓa kansa, sai kwanakin keɓewar kansa ga Ubangiji sun cika. Zai zama mai tsarki, zai kuma bar sumarsa ta yi tsawo.

Karanta cikakken babi L. Kid 6

gani L. Kid 6:5 a cikin mahallin