Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya keɓe kansa daga ruwan inabin da yake sa maye da ruwan inabi mai tsami. Kada kuma ya sha ruwan inabi mai tsami da yake sa maye da kowane irin abin sha da aka yi da 'ya'yan inabi mai tsami. Kada kuma ya ci ɗanyu ko busassun 'ya'yan inabi.

Karanta cikakken babi L. Kid 6

gani L. Kid 6:3 a cikin mahallin