Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai haɗa su don yin hadayar kaɗawa a gaban Ubangiji. Za su zama rabo mai tsarki na firist tare da ƙirjin da aka kaɗa da cinyar da aka yi hadayar ɗagawa da ita. Bayan haka keɓaɓɓen ya iya shan ruwan inabi.

Karanta cikakken babi L. Kid 6

gani L. Kid 6:20 a cikin mahallin