Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya miƙa wa Ubangiji hadayarsa ta ɗan rago bana ɗaya mara lahani don yin hadaya ta ƙonawa, da 'yar tunkiya bana ɗaya marar lahani ta yin hadaya don zunubi, da rago marar lahani don yin hadaya ta salama,

Karanta cikakken babi L. Kid 6

gani L. Kid 6:14 a cikin mahallin