Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya sāke keɓe kansa ga Ubangiji daidai da kwanakin da ya ɗauka a dā. Zai kawo ɗan rago bana ɗaya na yin hadaya don laifi. Kwanakin da ya yi a dā ba su cikin lissafi domin keɓewarsa ta dā ta ƙazantu.

Karanta cikakken babi L. Kid 6

gani L. Kid 6:12 a cikin mahallin