Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan firist zai kwance gashin kanta, ya sa hadaya ta gari don tunawa a hannuwanta, hadayar gari ce ta kishi. Ya riƙe ruwan nan mai ɗaci da yake kawo la'ana a hannunsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 5

gani L. Kid 5:18 a cikin mahallin