Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 5:12-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya faɗa wa Isra'ilawa waɗannan ka'idodi. Idan mutum yana shayin matarsa kan tana yi masa rashin aminci, har ta ƙazantar da kanta ta wurin kwana da wani mutum, amma mijin bai tabbatar ba, domin ta yi abin a asirce, ba kuwa mai shaida, ba a kuma kama ta tana cikin yi ba, ko kuma mijin ya yi shayinta ko da ba ta aikata irin wannan laifi ba,

Karanta cikakken babi L. Kid 5

gani L. Kid 5:12-14 a cikin mahallin