Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce, “Ubangiji ya umarce ka ka raba wa Isra'ilawa gādon ƙasar ta hanyar jefa kuri'a. Ubangiji kuwa ya umarce ka ka ba 'ya'ya mata na Zelofehad, ɗan'uwanmu, gādo.

Karanta cikakken babi L. Kid 36

gani L. Kid 36:2 a cikin mahallin