Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 35:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin biranen da za a ba Lawiyawa, shida su zama na mafaka, inda za a yarda wa mai kisankai ya gudu zuwa can. Banda biranen mafaka guda shida, za a kuma ba su birane arba'in da biyu.

Karanta cikakken babi L. Kid 35

gani L. Kid 35:6 a cikin mahallin