Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 33:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba ku kori mazaunan ƙasar daga gabanku ba, to, waɗannan da kuka bari cikinta za su zama haki a idanunku, da ƙayayuwa a kwiyaɓunku. Za su yi ta wahalshe ku da yaƙi.

Karanta cikakken babi L. Kid 33

gani L. Kid 33:55 a cikin mahallin