Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 31:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun kuwa kawo wa Ubangiji hadaya daga cikin abubuwan da kowannenmu ya samu, kayan ado na zinariya, da mundaye, da ƙawane da 'yan kunne, da duwatsun wuya, don yi wa kanmu kafara a gaban Ubangiji.”

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:50 a cikin mahallin