Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 31:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka karɓi na Ubangiji daga cikin kashin ganimar da aka baiwa sojojin da suka tafi yaƙi. Ka ɗauki ɗaya daga cikin mutum ɗari biyar, da shanu ɗari biyar, da jakai ɗari biyar, da tumaki ɗari biyar.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:28 a cikin mahallin