Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 29:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi ɗaya, da rago guda, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin nan su zama marasa lahani.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:8 a cikin mahallin