Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 29:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda waɗannan hadayu kuma, sai a miƙa hadaya ta ƙonawa tare da hadayarta ta gari, da akan yi a tsayawar wata, da kuma hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri, da hadayarsu ta sha. Sai a yi su bisa ga ka'idar yinsu. Hadaya ke nan da akan yi da wuta don daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:6 a cikin mahallin