Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 29:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne hadayun da za a miƙa wa Ubangiji a lokacin idodinsu, duk da hadayunsu na wa'adi, da na yardar rai, da na ƙonawa, da na gāri, da na sha, da na salama.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:39 a cikin mahallin