Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 29:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi, da rago, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin su zama marasa lahani.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:36 a cikin mahallin