Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 29:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta biyu ta idin za a miƙa bijimai goma sha biyu, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dukan dabbobin su zama marasa lahani.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:17 a cikin mahallin