Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 28:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hadaya ce ta ƙonawa kullum, wadda aka kafa a Dutsen Sinai, don daɗin ƙanshi, hadayar da akan yi da wuta ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 28

gani L. Kid 28:6 a cikin mahallin