Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 28:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma miƙa hadaya ta gari tare da dabbobin, da lallausan gari wanda aka kwaɓa da man zaitun, gari humushi uku na garwa tare da kowane bijimi, da gari humushi biyu tare da kowane rago,

Karanta cikakken babi L. Kid 28

gani L. Kid 28:20 a cikin mahallin