Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 27:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin ba ku yi biyayya da umarnina ba a jejin Zin. Lokacin da dukan jama'a suka yi mini gunaguni a Meriba, ba ku nuna ikona mai tsarki a gabansu ba.” (Wannan shi ne ruwan Meriba na Kadesh a jejin Zin.)

Karanta cikakken babi L. Kid 27

gani L. Kid 27:14 a cikin mahallin