Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai 'ya'yan Zelofehad, mata, ɗan Hefer ɗan Gileyad, ɗan Makir, ɗan Manassa, ɗan Yusufu, suka tafi ƙofar alfarwa ta sujada. Sunayen 'ya'ya, matan ke nan, Mala, da Nowa, da Hogla, da Milka, da Tirza.

Karanta cikakken babi L. Kid 27

gani L. Kid 27:1 a cikin mahallin