Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 26:62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mazan da aka ƙidaya daga mai wata guda zuwa gaba sun kai dubu ashirin da dubu uku (23,000). Ba a haɗa jimillarsu tare da ta sauran Isra'ilawa ba, da yake ba a ba su gādo tare da su ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 26

gani L. Kid 26:62 a cikin mahallin