Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 26:12-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. 'Ya'yan Saminu, maza, bisa ga iyalansu, su ne Yemuwel, da Yamin, da Yakin,

13. da Zohar, da Shawul. Waɗannan su ne iyalan kabilar Saminu.

14. Yawansu ya kai mutum dubu ashirin da biyu da ɗari biyu (22,200).

15. Zuriyar Gad bisa ga iyalansu, su ne Zifiyon, da Haggi, da Shuni,

16. da Ezbon, da Eri,

Karanta cikakken babi L. Kid 26