Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 25:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Ubangiji kuma ya umarci Musa, ya ce,

17. “Ku fāɗa wa Madayanawa ku hallaka su.

18. Gama sun dame ku da makircinsu da suka yaudare ku a kan al'amarin Feyor da na Kozbi 'yar'uwarsu, 'yar shugaban Madayana, wadda aka kashe a ranar da aka yi annoba a Feyor.”

Karanta cikakken babi L. Kid 25