Allah ne ya fisshe su daga Masar,Kamar kutunkun ɓauna yake a gare su,Yakubu zai cinye maƙiyansa,Zai kakkarya ƙasusuwansu, ya mummurɗe kibansu.