Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Bal'amu ya gane Ubangiji yana jin daɗin sa wa Isra'ilawa albarka bai tafi neman shawara kamar dā ba, sai ya fuskanci jeji,

Karanta cikakken babi L. Kid 24

gani L. Kid 24:1 a cikin mahallin