Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Ku kwana a nan, ni kuwa zan shaida muku abin da Ubangiji zai faɗa mini.” Sai dattawan Mowab suka zauna wurin Bal'amu.

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:8 a cikin mahallin