Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 22:40-41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

40. Can Balak ya yi hadaya da shanu da tumaki, ya kuwa aika wa Bal'amu da dattawan da suke tare da shi.

41. Kashegari, sai Balak ya É—auki Bal'amu ya kai shi kan Bamotba'al, daga can ya ga rubu'in mutanen.

Karanta cikakken babi L. Kid 22